Posts

Showing posts from January, 2022

KOYAN ALQUR'ANI WAJIBI NE

 A man was crying😭 and someone asked him why he was crying. And he said I have only one son, I have done all my possible best to educate him so that he will be a great person and by Allah's grace he has been able to acquire all certificates including: 🌺 J.S.C.E. 🌺 S.S.C.E. 🌺 Bachelor's Degree. 🌺 MSc. 🌺 Phd. BUT! Unfortunately, he fell sick and doctors said they can't do anything about his condition and the only option is to die in the next 30 minutes and my son told me to bring all his certificates and I brought them. All he could say was; father, these are my degrees but you never told me to study my Qur'an. I don't know what I'm going to tell Allah! Most of us will not  share this message because it is not an interesting joke. But if you are willing  enough to share this message, please do so and Allah will never forget what you have done.  PLEASE LET US TAKE NOTE OF THESE: 🌹Study the Qur'an like the way you study your notes when it is exams t...

ALLAH SARKEE

  gsky duk Wanda bai kallah film din Hassan ba baiga tashin hankali ba sam😭tsaya kuji yanda ta kasance a gdanmu keee hajiya mahaipyar babanmu mayyar kallo ce sosai 👌 bata da aiki kullum saita ce babanmu ya sayo mata film din kallo 😁 duk ranar dabai samu yasayo ba to ranar akwai tashin hankali 🙁 Dan hajiya ta dunga qananun magana Kenan a gdan 😂 ranar saiga babanmu ya dawo yace hajiya na sayo Miki film Mai kyou 🎥 ranar hajiya harda Sama babanmu albarka ✊mamanmu harda cewa kada Asa yanxu saita gama girki 😁 aka kira Yaya babangida da yaya Nasir 💃 duka muka taro a Dakin babanmu 😂hajiya ta babbake bakin titi ta zauna aka kunna kallo hajiya tace au kace film din larabawa ne ma kasayo mana 🙄 ae tapiya Tai tapiya kaji daki tsit babu Mai cewa kowa komai 👌 hajiya ko kwakwaran motsi a dakin😂daki dai ya cigaba da shiru babu Mai cewa kowa komai 🙁sabanin da idan ana kallo kaji hajiya na padin daki bakinsa ne😂Yaya Nasir ya kasa ko motsa yatsan hannunsa sai gumi yake🙁nikam take naji...

KAYATACCEN LABARI MAI SA DARIYA E DOLE

MUYI NISHAƊI😂 MENENE A LEDAR TSOHO? Wani tsoho ne attajiri, matansa uku, kullum wannan tsoho xai dawo daga kasuwa sai ya shigo da ledoji 4, uku manya daya Qarama, ba komai yake siyo masu ba sai YALO kowace leda xa'a yanka YALON nan a cikota dashi fal, amma shi tasa Qarama ce, kuma duk bala'i baxai bada tasa ledar ba ko budewa agabansu sai yaje turakarsa, harma jikokinsa namasa kirari da Baba MAI YALO akan daka masa yaji don shi baicin YALO da Quli-Quli. wata rana tsoho ya dawo ya tarar da gida cike maQil harda matan "yayansa, bayan ya basu tsarabarsu ya juya xai wuce adaidai lokacin wani yaro ya wulwulo dutse suna wasa kawai saiya daki ledar tsoho ta tarwaste a tsakiyar jama'ar gida, aikuwa saiga Balangu ya sha albasa sai Qamshi yake abinsa, sai kuwa tsoho ya fashe da kuka yace "jama'a kuji YALON zamani da sharri" BALANGU ka koma.😂