KAYATACCEN LABARI MAI SA DARIYA E DOLE

MUYI NISHAƊI😂

MENENE A LEDAR TSOHO?

Wani tsoho ne attajiri, matansa uku, kullum wannan tsoho xai dawo daga kasuwa sai ya shigo da ledoji 4, uku manya daya Qarama, ba komai yake siyo masu ba sai YALO kowace leda xa'a yanka YALON nan a cikota dashi fal, amma shi tasa Qarama ce, kuma duk bala'i baxai bada tasa ledar ba ko budewa agabansu sai yaje turakarsa, harma
jikokinsa namasa kirari da Baba MAI YALO akan daka masa yaji don shi baicin YALO da Quli-Quli. wata rana tsoho ya dawo ya tarar da gida cike maQil harda matan "yayansa, bayan ya basu tsarabarsu ya juya xai wuce adaidai
lokacin wani yaro ya wulwulo dutse suna
wasa kawai saiya daki ledar tsoho ta
tarwaste a tsakiyar jama'ar gida, aikuwa saiga Balangu ya sha albasa sai Qamshi yake abinsa, sai kuwa tsoho ya fashe da kuka yace "jama'a kuji YALON zamani da sharri" BALANGU ka koma.😂

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

ALLAH SARKEE