ALLAH SARKEE

 

gsky duk Wanda bai kallah film din Hassan ba baiga tashin hankali ba sam😭tsaya kuji yanda ta kasance a gdanmu

keee hajiya mahaipyar babanmu mayyar kallo ce sosai 👌 bata da aiki kullum saita ce babanmu ya sayo mata film din kallo 😁 duk ranar dabai samu yasayo ba to ranar akwai tashin hankali 🙁 Dan hajiya ta dunga qananun magana Kenan a gdan 😂 ranar saiga babanmu ya dawo yace hajiya na sayo Miki film Mai kyou 🎥 ranar hajiya harda Sama babanmu albarka ✊mamanmu harda cewa kada Asa yanxu saita gama girki 😁 aka kira Yaya babangida da yaya Nasir 💃 duka muka taro a Dakin babanmu 😂hajiya ta babbake bakin titi ta zauna aka kunna kallo hajiya tace au kace film din larabawa ne ma kasayo mana 🙄 ae tapiya Tai tapiya kaji daki tsit babu Mai cewa kowa komai 👌 hajiya ko kwakwaran motsi a dakin😂daki dai ya cigaba da shiru babu Mai cewa kowa komai 🙁sabanin da idan ana kallo kaji hajiya na padin daki bakinsa ne😂Yaya Nasir ya kasa ko motsa yatsan hannunsa sai gumi yake🙁nikam take naji wani mugun ciwon kai da zaxxabi ya kamani😭Yaya babangida ya kulle idonsa da kunnensa baison sauraran volume din film din sam yana Shiga kunnensa👌kawai kwatsam aka dauke wuta 😁Yaya Nasir ya Para fita da gudu 🏃 hajiya ma ta bisa da gudu 🏃 suka pita dakin 😂Kai Yaya babangida bakasan an dauke huta ba😯 yana bude Ido yaga wayam ba kowa Shima ya zunduma ihu ya pita 💁akace kowa yaje ya kwanta bacci 😣 hajiya ashe abu ya isheta tana zuwa daki ta kwaso kayanta a dankwali ta kulle 😂 Wai dakin mamanmu zata kwana 🙁 babanmu ya lallaba hajiya ya kaita dakinta 😂 yaje dakinsa ya kwanta Shima 😁 ashe hajiya ta kasa sukuni ta qara jawo kayanta ta manne a kirji Tai sadap sadap ta shigo dakin mamanmu ta Haye gado Babu Wanda yasan shigowar hajiya dakin 😬 mamanmu kema duk a tsora ce kike kina farkawa kika kunna touch light Kenan 💡kikaga furfuran hajiya 😑 da yake dankwalin hajiya ya cire akanta Kuma gashin A Tsepe Yake 🤣🤣🤣

Wlh Akwaii Ragowa 🤣🤣🤣Yarøn Malam

Comments

Post a Comment